
Shin Kun Sheda?
By Muhammad Sani Kassim,ENL
Empowering on how to Hold their Leaders Accountable

Shin Kun Sheda?Nov 18, 2020

Shin Kun Sheda? S1E2
Toh jamaan jihar Kaduna ku sheda cewa gwamnati zartarwa jihar Kaduna ta naimi izinin Majalisar Jihar kaduna data amince mata ta kashe kudin daya kai wa Naira 237,529,237,810.83 a shekaran badi wato 2021.
Nawa ne za a kashe don gina makaranta?
Nawa ne za a kashe don gina asibiti?
Nawa ne za a kashe don biyan albashi?
Saurara sabon shiririn mu nawannan mako don samun karin bayani

Shin Kun Sheda?
Toh Jamman Jihar Kaduna, Shin Kun Sheda? gwammantin jahar kaduna The Governor of Kaduna State ta kashe kudi daya kaima Naira 500,000,000 domin talafawa jamma da kayan abinchi a locacin zaman gida dole saboda chutan makoko?
Wasu daga cikin mutane nacewa waima mai ya shafemu da batutuwan gwamnati da har zamu damu da alkaluman kudi?
To bari kuji shaka babu kasafin kudi yasha fe ku. Idan anama aski kayi bachi? kana bachi ana ma aski toh yakake tsamani askin ya kasanche, WAI! kaga gyaran fuska a karkache ko kuma katashi kaga ba gira!
